[ { "title": "Ku furta ƙarfi ga Allah", "body": "\"Bayyana\" yana nufin ba da daraja ga wani. AT: \"ƙarfi na Allah ne\"" }, { "title": "Allah, kai abin tsoro ne a cikin wurinka mai tsarki", "body": "Anan marubucin yayi magana kai tsaye da Allah. (Duba: figs_apostrophe)" } ]