[ { "title": "ka ɗora mana kaya mai nauyi a kanmu", "body": "Wannan hoto ne na cin nasara ƙwarai a yaƙi. AT: \"Kamar dai makiyanmu sun ci\nmu a yaƙi sannan suka kori karusansu a kan jikkunanmu da suka faɗo\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "mun shiga cikin wuta da ruwa", "body": "Allah ya jarabce su da masifu irin na gobara da ambaliyar ruwa. AT: \"mun sha\nwahala kamar mutanen da ke fama da gobara da ambaliyar ruwa\" (Duba: figs_metaphor da figs_merism)" } ]