[ { "title": "Idan a ka auna su a ma'auni ba su da nauyi, inda za a haɗa su a auna ba su da nauyin komai", "body": "Idan ka hada duk wadannan nau'ikan mazaje a sikeli, da basuda nauyi. Wannan yana nufin\ncewa basu da wata ƙima a gare ku." }, { "title": "kada ku sa zuciya gare su", "body": "A nan \"sa zuciyarka\" wani karin magana ne da ke nufin sha'awar abu ƙwarai. AT: \"kar ku so su\" (Duba: figs_idiom)" } ]