[ { "title": "Ka miƙa hanyoyinka ga Yahweh", "body": "Anan \"bada hanyoyinku\" wani karin magana ne wanda yake nufin roƙon Yahwehya mallaki\nrayuwarku. AT: \"Nemi Yahweh ya jagoranci ayyukanku a rayuwa\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "zai yi abu a madadinka", "body": "Wannan don wakiltar wani a cikin lamuran shari'a. Anan, lokacin da mutum ya dogara ga\nYahweh, zai kare mutumin kuma ya ba da adalci ga mutumin. (Duba: figs_idiom)" } ]