[ { "title": "Mugun mutum yana zancen kurakuransa daga cikin zuciyarsa,", "body": "Anan \"zuciya\" tana nufin yanayin cikin mutum. AT: \"daga cikin zuciyarsa\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Gama yana yiwa kansa ta'aziya", "body": "\"ya fi son yin imani\" ko \"yana son yin tunani\"" }, { "title": "zunubansa ba zasu tonu ba ko kuma a ƙi su", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah ba zai gano ya ƙi jinin\nzunubinsa ba\" (Duba: figs_activepassive)" } ]