[ { "title": "Na nemi Yahweh", "body": "Anan \"ya nemi Yahweh\" yana nufin Dauda yana neman taimakon Yahweh. AT:\n\"Na yi addu'a ga Yahweh\" ko \"Na nemi Yahweh don taimako\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "fuskarsu ba ta ji kunya ba", "body": "Anan \"fuskokinsu\" na nuni ga mutanen da suka dogara ga Yahweh. Hakanan za'a iya bayyana shi a cikin tsari mai kyau. AT: \"ba sa jin kunya\" ko \"suna alfahari\" (Duba: figs_synecdoche da figs_litotes)" } ]