[ { "title": "ya ke shirya zuciyarsu dukka", "body": "A nan \"zukata\" suna nufin tunanin waÉ—annan mutane. Marubucin yayi magana game da Yahweh yana shiryar da tunanin mutane kamar shi maginin tukwane ne wanda yake tsara kwano. AT: \"yana jagorantar tunaninsu kamar yadda maginin tukwane yake tsara kwano\"\n(Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)" } ]