[ { "title": "magabtana da maƙiyana ", "body": "Wadannan kalmomin ma'anarsu daya. Waɗannan mugaye ne suka kusace shi. (Duba: figs_doublet)" }, { "title": "Koda runduna zasu zagaye ni da gãba", "body": "\"kodayake sojoji sun kewaye ni\" ko \"ko da yake sojoji sun kafa alfarwansu kewaye da ni\"" }, { "title": "zuciyata baza ta ji tsoro ba", "body": "Anan “zuciya” tana wakiltar mutum dukka. AT: \"Ba zan ji tsoro ba\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "kasance da ƙarfin hali", "body": "\"Zan ci gaba da dogaro ga Allah ya taimake ni\"" } ]