[ { "title": "Zan furta sunanka", "body": "\"Zan sanar da kai sunan ka.\" Anan “suna” yana nufin halayen Allah ko kuma suna. AT: \"Zan yi magana game da halayenku\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "a tsakiyar taruwar jama'a zan yabe ka", "body": "\"lokacin da ni da 'yan uwana Isra'ilawa muka taru\" ko \"lokacin da' yan'uwana masu bautar\nYahweh suka kewaye ni\"" }, { "title": "Dukkan ku zuriyar Yakubu ... dukkan ku zuriyar Isra'ila", "body": "Duk waɗannan suna nufin rukuni ɗaya ne na mutane. (Duba: figs_parallelism)" } ]