[ { "title": "Don haka cike nake da murna; É—aukakata na farinciki", "body": "Anan \"zuciya\" tana wakiltar tunanin mai magana da motsin ranshi. AT: \"Saboda\nhaka na yi murna\" (Duba: figs_parallelism)" } ]