[ { "title": "AYIN", "body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha shida. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 121-128 ta fara da wannan harafi." }, { "title": "kada ka bashe ni a wurin masu yi mani tsanani", "body": "\"kada ka bar mutane su tsananta mani\"" }, { "title": "Ka tsare lafiyar bawanka", "body": "Marubuci ya yi magana game da kansa kamar \"bawanka.\" AT: \"Ka tabbatar da lafiya na\" ko \"Ka taimaka kuma ka kare ni, bawanka\" (Dubi: figs_123person)" }, { "title": "masu girman kai", "body": "Wannan siffa maras muhimmanci za'a iya bayyana ta kamar wani siffa. AT: \"waÉ—anda suna da girman kai\" ko \"mutane masu girman kai\" (Dubi: figs_nominaladj)" } ]