[ { "title": "wanda ke mulki a Sihiyona", "body": "\"wanda ke zaune a Yerusalem\"" }, { "title": "Gama Allah wanda ke ramakon jinin da aka zubar na tunawa", "body": "Abin da ya tuna ana iya bayyana shi a sarari. AT: \"Domin Allah mai rama zubar\nda jini yana tunawa da wadanda aka kashe\" ko \"Domin Allah yana tunawa da wadanda aka\nkashe kuma yana azabtar da masu kisan\" (Duba: figs_explicit)" } ]