[ { "title": "Yahweh, nawa ne maƙiyana", "body": "Wannan tsawa ya nuna cewa Dauda yana tsoron maƙiyansa. AT: \"Oh Yahweh,\nIna da makiya da yawa!\" (Duba: figs_exclamation)" }, { "title": "tashi suna gãba da ni", "body": "Yin magana da wani yana magana ne kamar tashi da shi. AT: \"zo da ni\" (Duba: figs_idiom)" } ]