[ { "title": "Muhummin Bayani:", "body": "Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism) " }, { "title": "haskaka a bisan mu", "body": "\"nuna kanka\" ko \"bayyana ãdalcinka\" (Dubi:figs_metaphor) " }, { "title": "Ka tashi tsaye mai shari'ar duniya ka ba masu girman kai abin da ya kamance su", "body": "\"Zo, mai shari'ar duniya, kuma ka hori masu girman kai\"" }, { "title": "Ka tashi tsaye", "body": "Marubucin zabura ya yi magana game da farko yin wani abu kamar tashiwa ne. Indan yarenka yana da kalma na farko a aikata, yi amfani da ita a nan. AT: \"Ɗauki mataki\" ko \"yi wani abu\" (Dubi: figs_metonymy) " } ]