[ { "title": "Yace", "body": "\"Sarkin Dauda ya ce\"" }, { "title": "ba zan ba idanuna barci ba ko kuma in rintsa", "body": "Barci da hutu an yi magana game da ita sai ka ce sune abubuwan da za'a iya bayar. Anan idanun da rintsa na gabatad da dukkan mutum. AT: \"ba zan bari idanun tayi barci ko rintsa ta huta ba\" (Dubi: figs_metaphor da figs_synecdoche)" }, { "title": "sai na samawa Yahweh wuri", "body": "An yi magana game da gina wuri domin Yahweh kamar samun wuri domin sa. AT: \"sai na gina wuri domin Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy) " }, { "title": "MaÉ—aukaki na Yakubu", "body": "Wannan na nufin da Allah." } ]