[ { "title": "ka kawar da sunayensu har abada abadin", "body": "Ana maganar sa mutane a manta da su kamar share sunan su. AT: \"Kun sa an\nmanta da su kamar an goge sunansu\" ko \"ba wanda zai sake tuna su\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "An rugurguje abokan gãba kamar kangaye", "body": "Ana maganar makiya kamar birni ne cike da gine-ginen da suka rushe. AT: \"An\nhallaka maƙiyanmu\" (Duba: figs_simile)" }, { "title": "Dukkan tunawa dasu ya ƙare", "body": "Ana iya bayyana kalmar 'ambaton' ta ƙananan kalmomin tare da kalmar \"tuna\". AT: \"Babu wanda ya tuna su kwata-kwata\" (Duba: figs_abstractnouns)" } ]