[ { "title": "Allah zai wasa takobinsa ya kuma shirya bakansa don yaƙi", "body": "A cikin ayoyin ta 12 da 13, Dauda yayi magana game da Allah yana yanke hukuncin hukunta\nmiyagu kamar Allah mayaƙa ne wanda ke shirin yaƙi da su da makamai. AT:\n\"Allah zai ɗauki mataki a kansa kamar jarumin da ya kaifi takobinsa ya shirya bakansa don yaƙi\"\n(Duba: figs_metaphor)" } ]