[ { "title": "Mahaɗin Zance:", "body": "Marubucin zabura na rubutawa game da Isra'ila." }, { "title": "kuma suna baƙi a ƙasar", "body": "Tana nuna cewa \"kasan\" na nufi da Kan'ana. AT: \"kuma suna baƙi a cikin ƙasar Kan'ana\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "Suka tafi daga", "body": "\"Sun cigaba da yin yawo\"" }, { "title": "daga al'umma zuwa al'umma kuma daga masarauta zuwa wata", "body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana masu kama kuma suna amfani tare domin jadadawa. (Dubi: figs_parallelism)" } ]