[ { "title": " fãri masu yawan gaske", "body": "\"akwai fãri masu yawan gaske\"" }, { "title": "Fãrin suka cinye dukkan ganyayyaki ... suka cinye dukkan amfanin gona", "body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana daya mafin muhimmanci kuma suna yi amfani tare domin jadadawa. AT: \"Kwarin sun cinye dukkan tsire-tsire da kuma dukkan amfanin gona kasar\" (Dubi: figs_parallelism) " }, { "title": "Ya kashe kowanne ɗan fari a cikin ƙasar, 'ya'yan farin dukkan ƙarfinsu", "body": "Anan jimla na biyu game da \"'ya'yan farin\" an yi amfani a bayyana \"ɗan fari\" a cikin jimla na farko. AT: \"Ya kashe kowanne ɗan fari a cikin kasar, wanda sune 'ya'yan farin na dukkan ƙarfinsu\" ko \"Sa'an nan Yahweh babban yaro a cikin kowanne gida na mutane Masar\" (UDB) (Dubi: figs_parallelism da figs_metaphor)" } ]