[ { "title": "Mahaɗin Zance:", "body": "Marubucin zabura ya cigaba da bayyana hukuncin Yahweh a bisan Masar." }, { "title": "gungun ... ƙwari ... ƙanƙara", "body": "babban kungiyoyin masu tashiwa sama ... kanana kwari masu tashiwa sama kamar ƙudaje amma karami ... kankara da ke faɗi daga tsararrin sama kamar ruwan sama" }, { "title": "Ya lalata ... ya karya", "body": "Allah ya sa kankara, ruwan sama, da walkiya su lalata kuringun inabinsu da itatuwan. AT: \"Ya sa ta hallaka ... kuma ta karye\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]