[ { "title": "kayi jinƙai ga Sihiyona", "body": "Anan \"Sihiyona\" na nufi mutane waɗanda ke zama cikin Sihiyona. AT: \"kayi jinkai ga mutane Sihiyona\" (Dubi: Metonymy)" }, { "title": " riƙe duwatsunta ƙaunatacce ", "body": "\"Duwatsun\" na nufi duwatsun da suna sashi ganuwar birnin kafin an rushe su. AT: \"har yanzu ana kauna duwatsun da suke cikin ganuwar birnin da\" (UDB) (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "zasu girmama ɗaukakarka", "body": "Mutanen zasu girmama Yahweh saboda ɗaukakarsa. Anan an kira Yahweh da ɗaukakarsa. AT: \"zaya girmamaka saboda kana da daraja\" (Dubi: figs_synecdoche)" }, { "title": "ya kuma bayyana a cikin ɗaukakarsa", "body": "za'a ganinka da daraja\" ko \"mutane zasu gani ɗaukaka\"" } ]