[ { "title": "Ruwaye sun ganka, ya Allah; ruwaye sun ganka, kuma sunji tsoro", "body": "\"ruwa\" da \"zurfin\" na nufin manyan ruwaye kamar teku. (Duba: figs_doublet)" }, { "title": "Giza-gizai sun zubo da ruwa ƙasa", "body": "Asaf yayi maganar gajimare kamar mutane ne wadanda suke zubo ruwa daga kwantena.\nAT: \"Ruwan sama mai yawa ya faɗi\" ko \"An yi ruwan sama sosai\" (Duba: figs_personification)" } ]