[ { "title": "ayyukanka na al'ajabi na dã", "body": "\"abubuwan ban al'ajabi da ka aikata tuntuni\"" }, { "title": "Zan yi bin-binin dukkan ayyukanka kuma in yi tunani a kansu", "body": "Waɗannan kalmomin guda biyu suna bayyana ma'anar yin bimbini a kan abin da Yahweh ya yi. (Duba: figs_doublet)" } ]