[ { "title": "Allahna zai same ni da alƙawarin amincinsa", "body": "Wannan jimlar tana nuna cewa Allah zai zo wurinsa domin ya cece shi. Cikakken sunan\n\"aminci\" za a iya fassara shi da sifa. AT: \"Allahna, wanda ya cika alkawarinsa, zai\nzo ya cece ni\" ko \"Allahna zai zo ya cece ni saboda yana da aminci ga alkawarinsa\" (Duba: figs_abstractnouns)" } ]