[ { "title": "Gama mun narke mun zama ƙura", "body": "Marubucin yayi maganar wulakantasu kamar dai jikunansu abubuwa ne, kamar kankara, da ke narkewa kuma suke jika cikin datti. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "jikunanmu sun manne da ƙasa", "body": "Marubucin yayi maganar wulakancin su kamar dai jikinsu ya makale a kasa kuma ba zasu iya\ndaga kansu ba. (Duba: figs_metaphor)" } ]