[ { "title": "Sai duniya ta raurawa ta girgiza", "body": "Kalmomin \"girgiza\" da \"rawar jiki\" suna da ma'ana abu ɗaya kuma suna ƙarfafa yadda ƙasa ta girgiza. AT: \"ƙasar ta yi gaba da gaba\" ko \"ƙasa ta yi sama da ƙasa\" ko \"an\nsami girgizar ƙasa mai ƙarfi\" (Duba: figs_doublet)" }, { "title": "ginshiƙan duwatsu kuwa suka jijjigu suka kuma yi rawar jiki ", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"harsashin duwatsu kuma ya girgiza\nya girgiza\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Hayaƙi kuwa ya yi ta tuƙaƙowa daga kafofin hancinsa", "body": "Dauda yayi maganar Yahweh kamar yana hura wuta. Wannan hoton yadda Allah yayi fushi ne.\n(Duba: figs_metaphor)" } ]