[ { "title": "ka yi mani alheri ... sabili da sunanka", "body": "Wannan rokon ne domin Yahweh ya bi da shi da alheri. AT: \"bi da ni da alheri\" (Dubi: figs_idiom) ... \"sabili da shahararka\"" }, { "title": "shan tsanani ne mai buƙata ", "body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana masu kama da kuma suna jadada cewa bai iya taimaki kansa ba. (Dubi: figs_doublet)" }, { "title": "zuciya ta kuma taji ciwo a cikina", "body": "Anan Dauda yana magana game kasancewa cikin babban fid da zuciya kamar yadda zuciyarsa na kasancewa da rauni. AT: \"Ina cike da bakinciki da fid da zuciya\" (Dubi: figs_metaphor) " }, { "title": "Ina ƙarewa kamar inuwar maraice ... kamar fãra", "body": "Dauda yana ji kamar yana tafiya zuwa ga mutuwa " } ]