[ { "title": "ba wani allah da za a kwatanta shi da Allahnmu babba?", "body": "Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"babu wani allah da zai kwatanta\nshi da Allahnmu mai girma.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "ka bayyana ƙarfinka tsakanin dangogi", "body": "Cikakken sunan \"ƙarfi\" ana iya fassara shi da sifa. AT: \"an nuna wa mutane daga\nƙungiyoyin mutane da yawa yadda ƙarfin ku yake\" (Duba: figs_abstractnouns)" }, { "title": "Ka ba mutanenka nasara ta wurin girman ikonka", "body": "Cikakken sunan \"nasara\" ana iya fassara shi da sifa. AT: \"ya sa mutanenku su yi\nnasara\" (Duba: figs_abstractnouns)" } ]