[ { "title": "ka kãre mutuncinka", "body": "\"Nuna wa kowa cewa kana da gaskiya\"" }, { "title": "muryar magabtanka", "body": "Kalmar \"murya\" ishara ce ga kalmomin da mutane suke amfani da su lokacin da suke magana. AT: \"abin da abokan adawar ku ke fada\" (Duba: figs_metonymy)" } ]