[ { "title": "gama wurare masu duhu ", "body": "Kalmar \"duhu\" wataƙila kwatanci ne na wurin da abubuwa marasa kyau ke faruwa ko kuma ga filayen da aka tura Isra'ilawa zuwa bauta, amma ya kamata a fassara waɗannan kalmomin a zahiri idan zai yiwu. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Kada ka bari waɗanda ake zalunta su dawo cikin kunya", "body": "\"Kada ka bari azzaluman mutane su ci nasara a kan wadanda aka zalunta su kunyata su\"" } ]