[ { "title": "Yadda suka zama jeji farat ɗaya", "body": "Kalmar \"jeji\" wani magana ne ga mutumin da ya rasa komai mai kyau. AT: \"Da sauri aka\nhallakar da su\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Sun zama kamar mafarki bayan da mutum ya farka", "body": "Miyagu ba za su daɗe kamar abin da mutum ya gani a mafarki ba. Yana bacewa da zarar\nmutum ya farka. (Duba: figs_simile)" } ]