[ { "title": "nawayar sauran mutane", "body": "Kalmomin \"nauyaya\" wani magana ta gwagwarmayar rayuwar yau da kullun (buƙatar abinci,\nmafaka, sutura, da lafiya). (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Basu da masifu kamar na sauran mutane", "body": "\"ba sa shan wahala kamar yadda sauran mutane ke sha\"" } ]