[ { "title": "kurciyoyi rufe da azurfa, da fukafukan zinariya rawaya", "body": "Wannan yana nufin cewa wasu daga cikin ganimar tana da tamani sosai saboda an lulluɓe ta da ƙarfe masu tamani." }, { "title": "Sa'ad da waɗansu ku mutane kuka tsaya a garkunan tumaki, me ya sa kuka yi haka?", "body": "Ana amfani da wannan tambayar don tsawata wa mutanen da ba su halarci yaƙi ba.AT: \"Waɗanda suka tsaya a tsakanin garken tumakin bai kamata su tsaya ba; ya kamata su\ntafi yaƙi.\" (Duba: figs_rquestion)" } ]