[ { "title": "ka ƙarfafa abin gãdonka sa'ad da suka gaji", "body": "Ana maganar ƙasar Isra'ila kamar dai mutum ne wanda zai iya gajiya, ko kuma ya sami ƙarfi.\nAT: \"kun sa ƙasar ta samar da kyawawan amfanin gona\" (Duba: figs_metaphor)" } ]