[ { "title": "idan da kayi tafiya a gaban mutanenka", "body": "\"ka jagoranci mutanenka\"" }, { "title": "idan ka bi ta cikin jeji", "body": "Ana magana akan Allah kamar soja ne wanda zaiyi gaba da jama'ar Isra'ila. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "a gaban Allah", "body": "Wannan karin magana anan yana nufin bayyanuwar Allah a gaban Isra'ilawa. AT:\n\"lokacin da Allah ya bayyana ga Isra'ilawa\" (Duba: figs_parallelism)" } ]