[ { "title": "Bari Allah ya tashi", "body": "An fara magana Allah yana farawa kamar yana tsaye. AT: \"Bari Allah ya fara aiki\"\n(Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "bari maƙiyansa su warwatse", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"bari Allah ya kori maƙiyansa\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Ka kore su kamar yadda hayaƙi ke watsewa, kamar yadda saƙar zuma kan narke a gaban wuta", "body": "Ana magana akan magabtan Allah kamar hayaƙi ne wanda iska ke kaɗawa cikin sauƙi. Ana iya\nbayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Korar su kamar yadda iska ke kaura hayaƙi\"\n(Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)" } ]