[ { "title": "Allah ya yi magana sau ɗaya, sau biyu kuwa na ji ", "body": "Wannan yana nufin cewa Allah Ya faɗi wannan fiye da sau ɗaya." }, { "title": "iko na Allah ne", "body": "Ana magana game da ikon Allah da iko kamar ikon nasa ne. Cikakken sunan \"iko\" ana iya\nfassara shi da sifa. AT: \"Allah mai iko ne\" (Duba: figs_abstractnouns)" }, { "title": "Gama kana ramawa kowanne mutum bisa ga abin da ya yi", "body": "Marubucin yayi maganar ladan Allah kamar yana biyan ladan aiki. (Duba: figs_metaphor)" } ]