[ { "title": "Allah ne cetona da ɗaukakata, dutsen ƙarfina da mafakata a cikin Allah suk", "body": "Marubucin yayi maganar Allah kamar yana dutsen da yake kiyaye mutum daga maƙiyansa. Yana kuma magana game da Allah kamar dai shi mafaka ne wanda ke ba da kariya. AT: \"Allah koyaushe yana bani ƙarfi da kariya\" (Duba: figs_metaphor)" } ]