[ { "title": "daga wurin sa cetona ya ke zuwa", "body": "\"shi ne wanda ya kubutar da ni\" ko \"shi ne wanda ya cece ni\"" }, { "title": "ba zan girgiza ba sosai", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"babu abin da zai iya motsa ni\"\n(Duba: figs_activepassive)" } ]