[ { "title": "suna haushi kamar karnuka", "body": "Mai zabura yayi maganar abokan gabansa suna barazanar afkawa mutane kamar karnuka ne\nsukeyi, kuwwa, ko kuma haushi ga mutane. AT: \"barazanar afka mana\" ko\n\"barazanar afka mana kamar karnukan daji\" (Duba: figs_simile)" } ]