[ { "title": "suna haushi kamar karnuka", "body": "Mai zabura yayi maganar abokan gabansa suna barazanar afkawa mutane kamar karnuka ne\nsukeyi, kuwwa, ko kuma haushi ga mutane. AT: \"suna barazanar afkawa mutane\"\n(Duba: figs_simile)" }, { "title": "suna yin gyatsa da bakunansu", "body": "Fadin mummunan abubuwa ana magana ne da kirari. Waɗannan munanan abubuwa na iya\nzama zagi ko barazana. AT: \"suna faɗar mummunan abu\" ko \"suna ihu da\nmummunan kalmomi\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Wane ne ya ke sauraren mu?", "body": "Ana amfani da wannan tambayar don a nuna cewa sun yi imani cewa Allah ba zai ji su ba kuma\nzai hukunta su. AT: \"Ba wanda zai iya jinmu!\" ko \"Allahnku baya jinmu!\" (Duba: figs_rquestion)" } ]