[ { "title": "ka ɗora ni can sama", "body": "Babban wuri yana wakiltar wuri mai aminci inda maƙiyansa ba za su iya zuwa wurinsa ba.\nAT: \"sanya ni a cikin amintaccen wuri\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "mutane waɗanda suke zubar da jini", "body": "Kalmar \"mai zubar da jini\" ta ƙunshi \"jini,\" wanda ke nufin kisan kai da \"ƙishi,\" wanda ke nufin\nsha'awa. AT: \"mutanen da suke son kashewa\" ko \"mutanen da suke son kashe\nmutane\" (Duba: figs_idiom)" } ]