[ { "title": "kasa ruÉ—ami cikin harsunansu", "body": "\"Harshe\" a nan yana wakiltar abin da mutane ke gaya wa juna, kuma mai yiwuwa yana nufin\nmusamman su ne suna magana game da shirye-shiryen aikata mugunta. Rikita shi yana\nwakiltar sanya mutane su kasa fahimtar junan su. AT: \"dame su yayin da suke\nmagana da juna\" ko \"rikita shirinsu\" (Duba: figs_metonymy)" } ]