[ { "title": "zan yi godiya ga sunanka, Yahweh gama haka na da kyau", "body": "Sunan Yahweh yana wakiltar shi. AT: \"Zan yi maka godiya, ya Yahweh, don kana\nda kirki\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "idona na duban nasara a kan maƙiyana", "body": "Ido yana wakiltar mutum. AT: \"Na duba\" (Duba: figs_metonymy)" } ]