[ { "title": "Maɗaukaki, Allah, Yahweh", "body": "Marubucin yayi amfani da sunaye daban-daban guda uku yayi maganar Allah." }, { "title": "daga fitar rana zuwa faɗuwarta", "body": "Wannan jumlar tana nufin kwatance a gabas, inda rana take fitowa, da yamma, inda rana take fadi. Marubucin yayi amfani da waɗannan tsauraran matakan biyu don wakiltar ko'ina a duniya. AT: \"ko'ina a duniya\" (Duba: figs_merism)" }, { "title": "Daga Sihiyona,wuri mafi kyau", "body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Sihiyona, wanda kyawunsa cikakke ne\" ko 2) \"Sihiyona, mafi birni mafi kyau.\"" } ]