[ { "title": "matayenka masu martaba", "body": "Waɗannan matan matan sarki ne waɗanda suka sami amincewarsa." }, { "title": "sarauniya", "body": "Wannan ishara ne ga matar da za ta zama sarauniya. AT: \"amaryarka,\nsarauniyar\" ko \"amaryarka, wacce za ta zama sarauniya\" (Duba: figs_explicit)" } ]