[ { "title": "Zan yi magana ga Allah, dutsena", "body": "Marubucin yayi maganar Allah kamar wani babban dutse ne wanda zai bada kariya daga harin makiya. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Me yasa nake makoki", "body": "Yin \"makoki\" shine aiwatar da al'adun da suka danganci baƙin ciki." } ]