[ { "title": "ka su yi farinciki", "body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma suna ƙarfafa tsananin farin ciki.\nAT: \"ku yi murna ƙwarai\" (Duba: figs_doublet)" }, { "title": "duk da haka Ubangiji yana tunani a kai na", "body": "\"Ubangiji yana kulawa da ni\"" }, { "title": "Kai ne mai taimako", "body": "\"Kai ne wanda ya taimake ni\"" } ]