[ { "title": "shari'unka na cikin zuciyata", "body": "Anan \"zuciyata\" tana nufin yanayin cikin marubuci. AT: \"Kullum ina tunanin\ndokokinku ne a cikina\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Na yi shelar nagartattun labaran ayyukanka na adalci a babban taron jama'a", "body": "\"Na yiwa babban taron mutane busharar adalcinku.\"" }, { "title": "ka san leɓunana basu dena yin wannan ba", "body": "Anan \"leɓunana\" suna wakiltar marubucin, suna ƙarfafa jawabinsa. AT: \"Ban hana\nkaina shelar waɗannan abubuwa ba\" (Duba: figs_metonymy)" } ]