[ { "title": "Na jira Yahweh da haƙuri", "body": "Wannan yana nufin marubucin yana jiran Yahweh ya taimake shi." }, { "title": "ya saurare ni ya ji kukana", "body": "Waɗannan suna nufin abu ɗaya, kuma ana iya haɗa su zuwa bayani ɗaya. AT:\n\"ya saurare ni lokacin da na kira shi\" (Duba: figs_doublet)" }, { "title": "a fitar dani daga rami mai furgitarwa", "body": "Wadannan kalmomin biyu suna nufin abu daya ne. Ana maganar hatsarin marubucin kamar\nwani rami ne mai mutuƙar cika da laka. Wannan yana jaddada haɗarin. AT: \"daga\nshiga cikin mummunan rami mai cike da laka mai laushi\" (Duba: figs_parallelism da figs_metaphor)" } ]